YADDA AKE AMFANI DA KARO WAJAN GYARA GABAN MACE

1- Zaki samu Karo sai k daka shi yayi laushi, sai ki dafa Ruwan Zafi ki zuba shi karon Kullun kina tsarki dashi sau 3 A Rana.

2- Zaki Samu karo sai ki Tafasashi Amma ruwan kadan Ake zubawa, idan ya narke Zaki ga yayi Kauri sosai sai ki Ajiye shi idan ya huce zakiga ya zama kamar Kakile.

Karanta>>> Hanyoyin Da Ya Kamata Matan Aure Subi Domin Kara Inganta Zaman Aurensu: Malama Juwairiyya

To yadda zakiyi Amfani dashi shine idan ya zaman to kingama komai Oga ya gama Aikinsh Sai ki lakata ki saka A cikin Farjin ki kullun haka da daddare shafiya nayi sai ki wanke.

3- Ta samu Babbar Roba wacce zaki iya zama A ciki Sai ki Zuba Ruwan Dumi sannan ki zuba Dafaffen karon Sai zauna minti 10 -15.

Karanta>>> Dalilan Dake Sawa Nonuwa Suke Zama Kanana

Magungunan Da Yake Yi

1- Yana Maganin Vaginal DisCharge wato Fitar farin Ruwa.

2- Yana Hade Gaban mace Koda tayi Haihuwa Goma Zai matse mata Gaban Nata.

Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata

3- Yana kawo ni'ima.

4- Yana Maganin Kurajen Gaban Mace.

Karanta>>> Sirrin Mallakar Miji Ba Boka Ba Malam

5- Yana Maganin duk wata Bacteria Ta Gaban mace.

Da sauran wasu Matsalolin na Gaban Mace.

Karanta>>> Yadda Ake Matsi Da Tafarnuwa

 

Karanta>>> Kalaman Soyayya Masu Dadi