GYARAN NONO GA BUDURWA
Wannan wani hadi ne da akeyi don gyaran nono musamman ga budurwa, shi wannan hadi kuma kowace macema intana bukata zata iya amfani dashi saboda tasirinshi, yanda akeyi shine za a samu.
Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata
- Garin waken soya
- Garin alkama
- Garin zogale
- Garin bawon lemun zaki
- Kunfan maliya
- Da zuma.
Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata
Sai kica kudasu guri daya sai ki rinka shafawa a nonon bayan 30mtn ko sama da haka sai ki wanke,sannan kuma ki rinka shan kunun alkama zaki sha mamaki.
Karanta>>> Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi
-------------------------------------
DON DAWO DA MARTABAR NONO DA GIRMANSA
Ga matar da take son ta dawo da martabar nononta ko girmansa yanda zatayi shine zata samu.
- Ganyen sabara mai kyau
- Da 'ya'yan alkama suma masu kyau
Sai ki rinka nunu dasu, ko kunun gyada, ko kunun alkama, ko kunun shinkafa, ko kunun gero, ko ko ko duk dai wanda yasamu sai ki dafashi da wannan hadin mai albarka.
Karanta>>> Amfanin ‘ya’yan kankana 7 a jikin Dan Adam
--------------------------------------
DON MAGANCE MATSALOLIN MA'AURATA AMARYA KO UWAR GIDA GA TSARABA
Shi wannan hadin yana da banmamaki musamman wajen karin soyayya tsakaninki da mai gida, da martaba da farin cikin mai gida da nishadin amarya kuma yanasa maigida yaji dadin da bai misaltuwa zaki zama gagara gasar masu gasa, saboda shi wannan hadin manya mata ne:
Karanta>>> Yadda Zaki Kula Da Nonuwanki Lokacin Da Kike Shayarwa
- Ya'yan kankana
- Danyar gyada mai kyau
- Dabino
- Alkama
- Garin kumasoriyya
- Ya'yan zogale
Sai ki dakesu suyi laushi sai ki rinka shan karamin cokali da madara ta ruwa safe da yamma kuma shima mijin zai iya sha.
.
.
Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata
0 Comments