*πŸ‡πŸŒSIRRIN MALLAKAR MIJIπŸ“πŸ’πŸˆ

✆ whatsApp

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•✣✣

*═─✿ MAGANIN RAGE TUMBI SADIDAN═✿*

●↻ ↻●

••

*_A SAMU_*

1️⃣--RUWA

2️⃣--NA'A NA'A

3️⃣--LEMON TSAMI

4️⃣---GINGER(DANYAR CITTA)

5️⃣---CUMCUMBER.

=

YADDA ZA'A HADA

Karanta>>> Yadda Zaki Kula Da Nonuwanki Lokacin Da Kike Shayarwa 

Asamu ganyen na'na'a  danye guda 12, danyar citta  markadddaiya cikin qarimin cokalin shayi 1,cucumber madai daiciya guda 1,lemon tsami guda 1, sai asamu mazubi a hadesu sai a sa ruwa litre 1 sai a tafasashi amma kada a bari tiririn ya fita, idan ya tafasa a sauke   idan ya huce sai a sha sau 2 rana har sati 2, insha Allah cikin kwana 3 za'a ga canji amma fa mata adaina kwanciya idan anci abinci sai bayan minti 30.

Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata

___________________________.

_Ayi shere wasu su karu_ ↪️

~_________________________~

_πŸ‘‍πŸ—¨MUNA SAIDA *KAYAN MATA KAMAR HAKA*_

☞  Maganin girman breast nono wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu dace ba allah sarki

☞ Maganin Infection ciwon sanyi, kaikayi, kuraje da fitar farin ruwa Akwai matan da zasu magani ya dauke yadawo karfinsu har ya kare, wasu mata sunyi magunguna har sun gaji amma basu daceba, to wllh ko sanyi yakai shekara goma a jikinki insha Allah kin sallama da sanyi, wanan maganin mujarrabine angwada kuma anji dadinsa

☞ Akwai na matsi da yake maida mace kamar budurwa, da wacce qaddara ta samesu suka rasa budurcinsu zasu koma kamar wacce a taba saduwa da ita ba.

☞ Maganin ni'ima, ina mata sa suke fama da bushewar gaba har taikai mazan na tsangomarsu to akwai ingattacen maganin ni'ima Wanda zaki zaki dinga zuba kamar kankana kuma kin sallama da bushewa indai kinga baki samu ni'ima ba to sanyi ke damunki ko matsalar jinnu.......

.

☞ Maganin rashin sha'awa ko daukewar sha'awwa da gamsuwa, Akwai  matan da basa sha'awar saduwa, ko kuma daukewar sha'awa insha Allah zan rabu da matsalar

☞ Akwai maganin rashin saurin kawowa (release)

.

☞ Akwai maganin Matsanacin ciwon Mara kafin al'ada da kuma cikin al'ada,

.

Ga mai buqata zai iya tuntubarmu ta lambar waaya ko whatapp, za'a iya kaimaka duk inda kake a Nigeria

~__________________~

~__________________~

*_Alhamdulillah.......................πŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌ_*