✥ 👙 GYARAN NONO 👙✥



Idan muka ce gyaran nono akasari ba kowace mace zata gane me muke nufi ba saboda basu damu da gyarawaba.

Alhali kuma rashin gyaran ba karamar illa yake yi masuba Amma su basu San hakanba.

To gaskiya yana da matukar muhimmanci da tasiri ga mace

↸☛ Amarya
↸☛ Uwargida
↸☛ Budurwa
↸☛ Bazawara

Karanta>>> Amfanin Dabino Da Kuma Magungunan Da Yake Yi Guda 50

Da Ku gyara nonon Ku, karki bar nononki hakanan sharaf ba kyan gani sai kaga mace tabar nono a zube, in tana shara maigida yaga suna ta reto kamar an ratayo agwagi a bayan keke, idan kuka Lura sai kuga matan wadansu yarurrukan wadanda ba hausawaba ( kamar larabawa) matansu sun tsufa ko sun manyanta Amma martabar nonuwansu nanan daram , ta yadda ko nonuwan wata budurwa a nan baza ka samesu a hakaba.

☛ Hanyoyin da Zaki bi don kada nononki ya fadi ko kuma idan ya fadi kuma kina son ya tashi sune zaki Samu:

☛ Alkama ki rinka yin kunu da ita kina sha safe da Rana.

☛ Ko kisamu garin hulba.
☛ Da garin tsamiya.
☛ Da zuma farar saka.
☛ Da lemun tsami.

Sai ki hadasu guri daya ki rinka shafawa a nonon bayan awa ¹ ko minti 30minutes sai ki wanke ki shafa man zaitun.

Karanta>>> Maganin Karin Hips Mai Sauki Ga Mata

↴↴↴
👙 GYARAN NONO DA KINDIRMO 👙 

Shima wanna wani hadine da akeyi don gyaran nono kuma yanada muhimmanci sosai , yanda akeyi shine za'a Samu
↣ Kindirmo
↣ Tumatar
↝ Lemun tsami
⇢ Garin kubewa
⇥ Da garin sallaja

Sai ki hadasu guri daya ki kwabasu ki rinka shafe nonon dashi, bayan kimanin 1hr ko minti 30 sai ki wanke ki shafe nonon da man ridi.

Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata

❁ 👙 GYARAN NONO GA BUDURWA DA BAZAWARA👙 ❁

Wannan wani hadine da akeyi don gyaran nono musamman ga budurwa, shi wanna hadi kuma kowace mace inda tana da bukata zata Iya amfani dashi saboda tasirinsa, yanda akeyi shine.
⇇ Garin waken soya.
⇊ Garin alkama.
↳ Garin zogale.
↴ Garin bawon lemun Zaki.
↳ Kunfan maliya.
⇗ Zuma

Sai ki cakudasu guri daya sai ki rinka shafawa a nonon bayan minti 30 ko sama da haka sai a wanke, sannan kuma ki rinka shan kunun alkama.

Karanta>>> Amfanin Kubewa Musamman Ga Ma’aurata

❖ 👙 DON DAWO DA MARTABAR NONO DA GIRMANSA 👙 ❖

Ga matar da take son ta dawo da martabar nononta ko girmansa yanda zatayi shine zata Samu:
☌ ganyen sabara.
☌ ya'yan alkama.
Sai ki rinka yin kunu dasu.
〖】Kunun alkama.
〖】Kunun shinkafa.
〖】Kunun gero.
〖】Kunun waken suya.

Duk dai Wanda yasamu sai ki dafashi da wadanda hadin mai albarka, kuma kina Iya saka cokali Biyu na ya'yan hulba sai ki rinka shansa karamin ludayi sau biyu a Rana safe da gamma kenan.

Karanta>>> Amfanin  Zobo Ga Lafiyar Jiki Da Kuma Illolinsa

❐👙 DON FARFADOWA DA NONON DA YA NOKE👙 ❐

Idan nononki ya noke kamar ya koma ciki, ga hanyar da zaki bi don farfado dashi ko dawowa dashi cikin sauki.
✄ Ya'yan alkama.
✄ Ya'yan hulba.
✄ Raihan kamar cokali (2)

Sai ki rinka dafa shayi dasu da Zuma sai ki ringa shan cokali uku (3) safe da gamma , sannan kuma ki rinka shafe nonon naki da man zaitun.

Karanta>>> Ga Masu Neman Karin Kiba Ga Hanyar Da Zaku Bi

GIRMAN NONO

❒ Ganyen tatarida.
❒ wake.
❒ Gurjiya.
❒ Alkama.

Ki Samu wake gwangwani daya gujiya gwangwani Biyu, alkama gwangwani Biyu ki Kai inji a nika miki, ki daka ganyen tatarida gari gwangwani daya ki hada, guri guda ki dinga zubawa a nono kindirmo Mara tsami kina sha, Amma garin magani cokali biyu nono kamar na ₦30.

Karanta>>> Amfanin ‘ya’yan kankana 7 a jikin Dan Adam

👙👙👙 *GYARAN NONO* 👙👙👙

Kamar yadda kika Sani kowacce mace akwai yanda tsarin halittarta na nono yake.

⇢👙 AKWAI ℳACE MAI CIMAR NONO 👙

⇢ 👙 AKWAI ℳACE WADDA BATA DA CIKAR NONO 👙

Yadda danganta da irin tsarin da halitta take.

✎ 👙 mace mai girman jiki ( kiba) Zaki sameta da manya nono. 👙

✎ 👙 mace mai siranta Zaki sameta da karamin nono. 👙

👙👙👙
To daga lokacin fa nono yake lalacewa daga lokacin da mace ta haihu musamman haihuwa farko.

Haka kuma akan sami mace mai gangar jiki amma nono ta karamin.

Ko ki ga mace siririya nononta manya.
To wannan kuma ya samo asali daga gadon da tayi daga bangaren mahaifa.

Idan ya kasance yan uwa mahaifinta mata suna da manya nono to itama zata iya kasancewa mai manya nono.

To idan kika kasance mai daya daga ciki wadannan kina kuma bukatar gyara to ga hanyar.

Karanta>>> Ko Kunsan Amfanin Shan Kunun Aya

■・👙 ℳAI MANYA NONO 👙 ・■

Idan kina da manya nono kuma kina so ki rage girmashi sai ki samu Riga nono wacce bata Kai girman wacce kike saka wa ba amma (gardle). Sannan ki daina cin wadannan abubuwan
⇢ Gyada
⇢ Lipton
⇢ Kantu
⇢ Kitse
⇢ Ki rage shan mangyada
⇢ Bota
⇢ Man shanu.
Idan kika rage ci da shan wadannan abubuwan ko ma ki dauki lokaci ba kya ci, to hakika girmansa zai ragu.

Haka Zaki ci gaba da yi har sai yayi dai-dai (size) din da kike so Sannan koda Zaki ci sai ki ci kadan yadda ba zai sa nono ya Kara girma ba.

Karanta>>> Yadda Zaki Kula Da Nonuwanki Lokacin Da Kike Shayarwa 

✿• ℳAI KARANCIN NONO TANA SO YA KARA GIRMA •✿

zata nemi wadannan abubuwan
✯ Gyada
✯ Bota
✯ Romon kaza
✯ Kayan marmari
✯ Kantu
✯ Madara & banbita
✯ Man shanu
✯ Madarar shansu da aka tatso
✯ Kifi

Idan kina so ki Kara girmansa nonon sai ki yawaita cin wadannan abubuwan a koda yaushe Zaki ga nono yana cikowar haka kuma Zaki iya yin wannan gyara koda kuwa bayan kin haihu.

Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata

❖・👙👙 CIKOWAR NONO👙👙・❖

♜ Man shanu
♜ Kwai
♜ Madarar shanu

Zaki fasa kwai ki zuba mishi madarar shansu sai ki soya da madara shansu kici kullum da daddare.

Karanta>>> Dalilan Dake Sawa Nonuwa Suke Zama Kanana

❑ 👙👙 CIKOWAR NONO👙👙 ❑

◦ Bota
◦ Kwai
Ki fasa kwai ki soya shi da bota kici kullum da daddare ki sha madarar (peak milk) ki kwanta zakiyi mamaki.

・ TUMBIN CIKI ・

Mace mai tumbin ciki a koda yaushe Zaki ga cikinta kamar mai ciki, kuma duk wani kaya da zaka saka sai kafa wannan tumbin ya fito.

Karanta>>> Yadda Zaki Haɗa Ingantaccen Maganin Ciwon Sanyi (Infection)

✁SHIN ℳENENE YAKE KAWO TUMBIN CIKI ✁

a zahiri yake haifar da tumbin ciki shine, yawan cin kayayyaki masu saka kiba.
Wato abinci mai maiko haka nan shi kanshi wannan tumbin (phyver) ne yake dagowa shine sai ki ga ciki yana dagawa.

Karanta>>> Dalilan Dake Sawa Nonuwa Suke Zama Kanana

WANNE ABINCI

⇢ Kitse
⇢ Man gyada
⇢ Gyaɗa
⇢ Lemo na kwali
⇢ Shab zaki
Yawancin wadannan abubuwan.

Karanta>>> Yadda Zaki Haɗa Ingantaccen Maganin Ciwon Sanyi (Infection)

TAMBAYA

Idan na kasance mai tumbin ciki same Zan gyara Idan ya kasance kina da tumbin ciki za ki amfani da wadannan

✰・LIPTON・✰
Zaki rinka shan shayi da Lipton zallah babu sukari sau 3 safe da Rana da dare.

✰・ALOEVERA・✰
Zaki bare aloebera ki cire duk gel din sai ki wanke fatar sossai kamar yadda Zaki
shuwaka sannan ki sha ruwa na karshe.
Haka Zaki yi tayi har ciki ya fada.

◇◇◇
◇◇

Karanta>>> Yadda Ake Matsi Da Tafarnuwa

❀✿❀✿❀✿❀✿❀✿❀✿❀✿❀✿❀✿❀

✰👙 *GYARAN FUSKA 1*👙✰

✇ Kwal
✇ Zuma
✇ Yoghurt

Ki Samu kwanaki danye ki fasa ki cire yellow din, da farin ruwan Zaki yi amfani sannan ki zuba Zuma cokali daya a kan ruwan kwai guda daya ki saka yoghurt ki juya sosai, sai ki shafa a fuskarki, sannan ki turara fuskar da ruwan zafi ko da garwashi zuwa min 30, idan kin gama sai ki bar shi ya bushe zuwa Rabin awa, sannan ki wanke fuskarki zata yi kyau sosai.

Karanta>>> Maganin Rage Kiba Da Tumbi Cikin Kankanin Lokaci In Sha Allahu

✿ GYARAN JIKI ✿

・Aloevera.
・Kankana.
・Abarba.
・Kurkur.
・Kwal.

Ki Samu ganyen aloevera ki matse ruwan sai ki zuba ruwan kankana karamin ludayi ruwan abarba ma cikin karamin cokali, danye kwai farin banda kwaiduwar guda biyu, garin kur-Kur cokali daya, ko hada ki zuwa awa daya sai ki yi wanka yana sa kyan jiki da laushi.

Karanta>>> Yadda Zaki Haɗa Ingantaccen Maganin Ciwon Sanyi (Infection)

❍ ℳAGANI NAKARWA (ℳARK)

❒ man kadanya.
❑ man zaitun.
❐ lemon tsami.

ki hada man kadanya da man zaitun guri guda ki matsa lemon tsami a Kai, Amma ba da yawan ba, ki juya sosai sannan ko dinga shafawa a inda nakarwa ta fita miki, ki yawaita.

Domin Sanin Sahihin Ko Inganccen Maganin Sanyi Sai Ku Taba wannan Bulun Rubutun

☛ *islamic ℳedical center* ☚
☏+2348037538596
▩ *sirrin・rike・ℳiji* ▩
❒・ *DUNIYAR ◦◦MA"AURATA* ・❒