1-KANUN FARI

kisamu kanun fari kidinga jiqawa kinasha har sai ya salamce saiki sake jiqa wani yanasa jikin mace dumi yana maganin sanyi sannan yana ciko gaban mace.


2-LALLE

Kisamu lalle kidinga tafasashi kina shiga ruwan yana maganin sanyi yana matse mace.


Karanta>>> Ga Mata Masu Fama Da Rikicewar Al'ada, Karin Mahaifa Ga Magani Fisabidillah


3-TSAKIN KUKA

Kisamu tsakin kuka ki dinga zubawa agarwashi kina tsugunnawa yana hana gaban mace wari kuma yana matse mace.


4-KANUN FARI

Kisamu kanun fari kizuba akan garwashi kidinga tsugunnawa akai yana matse mace sosai.


Karanta>>> Yadda Zaki Tsuke Gabanki... (Female Only)


5-FARIN MISKI

Kisamu farin miski kidinga dangwalowa da abin goge kunne kina matsi dashi zakisha mamaki.


6-MANZAITUN

Kisamu man zaitun ki hadashi da man hulba da man kanunfari kidinga matsi dashi hummm ba a magana yar uwa.


Karanta>>> Ga Mata Masu Fama Da Rikecewar Al’ada Ga Magani Da Izinin Allah


7-SASSAQEN BAURE

Kisamu sassaqen baure kidafashi da qaro kidinga shiga

*

8-SAIWAR ZOGALE

Kidafa saiwar zogale da ganyen magarya kidiga farin miski kizauna aciki wlh zakisha mamaki yar uwa

********

Karanta>>> Maganin Sanyi Ko Wane Iri Ne Da In Sha Allahu


Agwada zaa dace insha Allah


Karanta>>> Tusar Gaba Da Abinda Ke Kawota Yana Da Kyau Ku Karanta Wannan Bayanin

Karin Bayani>>>