Farko menene Gonorrhea?
Gonorrhea dai wani irin ciwon sanyi ne da ke kama jikin dan adam. Gonorrhea akan kira wannan ciwon da "clap" kokuma "drip, a turance. saboda ana daukar wannan ciwo daga wani zuwa wani ko kuma daga Uwa zuwa jaririnta.
Wannan ciwon na Gonorrhea akan dauke shi tabhanyar saduwa da mai wannan ciwon, da zarar Macce ko namiji ya sadu da mai dauke dabwannan ciwon shikenan sai kwayar cuta mai suna Neisseria
gonorrhoeae ta shiga jikin mutum.
Wannan bacteria ta Gonorrhea tana da saurin kama jikin wanda ta shiga domin kuwa bata wuce kwana 2 zuwa 3 ta bayyana. Ita wannan cutar gonorrhoea a maza takan sa bututun dake dakko fitsari ya kumbura, kuma ya dau ruwa, daga nan sai mutm ya rinka jin zafi wajen fitsari (dysuria), Fitar wani ruwa ruwa me kauri yayin da mutum ya gama fisari (gleet) Haka kuma takan Kumburar da 'ya'yan maraina.
A mata kuma bata cika nuna alamu ba amma wani sa'in bututun dakko fitsarinsu zai kumbura sannan tsokar (cervix) zata kumbura daga nan sai ya haifar mata irin abinda take haifarwa maza. sannan kuma
wannan cutar takan hanawa mata. haihuwa
A nemi wayannan maganukkan, Ofloxacin tab, doxycyline cap, metronidazole 400mg. Sai a sha su na sati 2 in shaa Allahu zai sami Sauƙi da Iznin Allah.
0 Comments