DOMIN SAMUN GIRMAN MAAZNAI ( HIPS) DA GIRMAN NONUWA:

 

Karanta>>> Maganin Zubewar Nono...

 

Macen da take son Hip dinta suyi manya-manya kamar an hura su, ko kuma take son taga nonuwanta sunyi manya-manya kuma ba za su zube ba, sai ta samu kayan Zaki na gona suna da matukar amfanin a jikin mace, ki daure ki dinga yawan shan su, ga mahadan:

 

❇ Madara. 

❇ Sukari.

❇ Lemo.

❇ Ayaba.

❇ Gwanda.

❇ Kankana.

❇ Abarba.

 

Karanta>>> Amfanin Hulba A Jikin Yan Mata Dama Matan Aure.

 

⬛ YADDA ZAKI HADA ⬛

 

yar'uwa ki sami kankana ki yankata sai ki sami bulanda mai kyau ki murjeta kamar an markada, itama abarbar kiyi mata haka, ki cire bakin idonta, gwandar ki markade ayar kuma ki dameta kamar fura, lemon kuma kiyi masa sala-sala, sannan a sa a bulanda matse shi, bayan kin gama matse su, sai ki tace su ki saka sukari, da madara, sai ki dama, sai ki sa a firji ko ki daure a Leda ki sami kankara ki Dora a Kai idan Yayi sanyi sai ko sha wannan hadin shi ake cewa ( TATACCIYAR NI'IMA)

 

Karanta>>> Yadda Zaki Matse Gabanki... (Vaginal Tightening)

 

 ◀ HANYOYIN SAMUN NI'IMA ▶

 

macen da take son ya samu ni'ima mai yawa kuma ta zamo tauraruwa a wajen mai gidanta domin ni'ima abace wadda take Kara mace daraja da daukaka shine zaka ga wata macen da hakane take mallake mai gidanta kaga sai yada Ayi da shi, to Uwargida ga hanyar da za a Bi da yardar Allah ( swt ).

 

Karanta>>> Karin Ni'ima Ga Mata Da Kuma Yadda Zaki Zama Kamar Famfo Saboda Ruwa.

 

↪ KUNUN DABINO ↩

 

ki cire kwallayansa, ki jika shi yayi taushi, sai ki markada shi a bulanda sai ki zuba madara a ciki, sai ki saka kankana sai ki sha shima yana sa ni'ima.

 

↪ YA'YAN ZOGALE↩

 

yar'uwa ki samu ya'yan zogale masu yawa, ki shanya su su bushe sai ki dake su, sai ki dinga zubawa a cikin madara, ko nono , kina sha shima yana Kara ni'ima Zaki ga abin mamaki.

 

Karanta>>> Amfanin Gishiri A Gaban Mace.

 

↪ AYA ↩

 

yar'uwa ki samu ayarki, ki wankenta, ki soyata ki niketa, ki dinga sha da nono Zaki ga abin mamaki ,yana sa santsin fata da laushinta.

 

↪ KANKANA DA GWANDA ↩

 

ki markade su ki zuba madara gari kadan, ki sha shi kuma yana sa santsin gaba kuma yana Hana zafi in Ana saduwa kuma zai Kara lafiyar da yarda Allah.

 

Karanta>>> Yadda Za'a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi

 

↪ RUWAN RAKE ↩

 

wani abune da yake da matukar muhimmancin a rayuwar dan'adam musamman ma ga ya'yan mata, saboda haka, ki yawaita shan rake kuma ki bawa maigida shawara shima yaci gaba da yawan shan Zaki ga canji kuma Zaki ga abin mamaki.

 

 

Also Download: Hira Da Matattu 1 to 10 complete